Techno Specs Gadget, Samsung Galaxy, New IMEI, Octopus Box Samsung, Android Jelly Bean, Ulefone Tiger, Chinese Miracle

Jumat, 07 Oktober 2016

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - are you surfing on google and finding this blog Techno Specs Gadget ?.. if yes, congratulations you will get updated information about El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna we have collected a lot of information from various reliable sources to make this article, so make sure you read through to finish, please see.

Articles : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
full Link : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
Article Hausa,

You can also see our article on:


El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..information about El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna has been completed in the discussion

hopefully the information El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna that we provide can provide benefits for you in finding the information you need

you have finished reading the article about El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna if you want to bookmark or also want to share this information to many people can use the link https://belialslut.blogspot.com/2016/10/el-rufa-ya-haramta-addinin-shi-jihar.html ok so and thank you.

Tag : ,
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

0 komentar:

Posting Komentar